Littafi Mai Tsarki

L. Fir 23:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada su ci sabon hatsin, wanda aka tuma, ko ɗanyensa, ko wanda aka yi gurasa da shi sai sun kawo hadayarsu ta sabon hatsi ga Allah. Za su kiyaye wannan ka'ida, da su da dukan zuriyarsu, har dukan zamanai masu zuwa.

L. Fir 23

L. Fir 23:10-23