Littafi Mai Tsarki

L. Fir 22:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ya ci abin da ya mutu mushe, ko abin da namomin jeji suka yayyaga, don kada ya ƙazantar da kansa. Ni ne Ubangiji.

L. Fir 22

L. Fir 22:6-18