Littafi Mai Tsarki

L. Fir 22:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya yi magana da Haruna da 'ya'yansa maza, da dukan Isra'ilawa ya ce musu, “Sa'ad da duk Ba'isra'ile ko baƙon da yake zaune a Isra'ila, ya kawo hadaya ta ƙonawa, ko ta wa'adi ce, ko ta yardar rai, dole ne dabbar ta zama marar lahani.

L. Fir 22

L. Fir 22:17-28