Littafi Mai Tsarki

L. Fir 21:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Firist wanda yake babba cikin 'yan'uwansa da aka zuba masa man keɓewa, aka kuma keɓe shi ya riƙa sa tufafin firist, kada ya bar gashin kansa buzu-buzu, ko kuwa ya kyakketa tufafinsa.

L. Fir 21

L. Fir 21:2-16