Littafi Mai Tsarki

L. Fir 20:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni kaina zan yi gāba da wannan mutum, in raba shi da jama'arsa domin ya ba Molek ɗaya daga cikin 'ya'yansa, gama ya ƙazantar da alfarwa ta sujada, ya ƙasƙantar da sunana mai tsarki.

L. Fir 20

L. Fir 20:1-12