Littafi Mai Tsarki

L. Fir 2:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist zai ɗauki kashi na tunawa daga hadaya ta garin, ya ƙona shi bisa bagaden, hadaya ce ta ƙonawa mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji.

L. Fir 2

L. Fir 2:1-12