Littafi Mai Tsarki

L. Fir 19:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ma'auninku na awon nauyi, da mudun awo, da mudun awon abin da yake ruwa ruwa, su zama na gaskiya. Ni ne Ubangiji Allahnku wanda ya fisshe ku daga ƙasar Masar.

L. Fir 19

L. Fir 19:28-37