Littafi Mai Tsarki

L. Fir 18:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada su ƙazantar da kansu da irin waɗannan abubuwa, gama da irin waɗannan abubuwa ne al'umman da Ubangiji yake kora a gabansu suka ƙazantar da kansu.

L. Fir 18

L. Fir 18:16-30