Littafi Mai Tsarki

L. Fir 18:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ya ba da ɗaya daga cikin 'ya'yansa don a miƙa wa Molek, gama yin haka zai ƙasƙantar da sunan Allah. Shi Ubangiji ne.

L. Fir 18

L. Fir 18:12-30