Littafi Mai Tsarki

L. Fir 17:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Manufar wannan umarni ce domin Isra'ilawa su riƙa kawo hadayunsu, waɗanda sukan yi a filin saura ga Ubangiji a wurin firist a ƙofar alfarwa ta sujada. Sai su yanka hadayu na salama ga Ubangiji.

L. Fir 17

L. Fir 17:3-13