Littafi Mai Tsarki

L. Fir 17:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan kowane Ba'isra'ile, ko baƙon da yake baƙunta a cikinsu ya tafi farauta, ya kama nama, ko tsuntsu da ake ci, sai ya zub da jininsa, ya rufe da ƙasa.

L. Fir 17

L. Fir 17:8-14