Littafi Mai Tsarki

L. Fir 16:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan zai zama dawwamammiyar farilla a gare su. Za a riƙa yin kafara domin jama'ar Isra'ila saboda zunubansu duka sau ɗaya a shekara.Sai Musa ya aikata kamar yadda Ubangiji ya umarce shi.

L. Fir 16

L. Fir 16:30-34