Littafi Mai Tsarki

L. Fir 16:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Haruna zai shiga alfarwa ta sujada, ya tuɓe tufafinsa na lilin waɗanda ya sa sa'ad da ya shiga Wuri Mafi Tsarki, ya ajiye su a nan.

L. Fir 16

L. Fir 16:22-32