Littafi Mai Tsarki

L. Fir 16:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma a wanda kuri'ar Azazel ta faɗa a kansa, sai a miƙa shi da rai a gaban Ubangiji, a yi kafara da shi, a kora shi can cikin jeji domin Azazel.

L. Fir 16

L. Fir 16:5-11