Littafi Mai Tsarki

L. Fir 15:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist ɗin zai miƙa ɗaya hadaya don zunubi, ɗayan kuma don hadaya ta ƙonawa. Firist zai yi kafara dominta a gaban Ubangiji saboda rashin tsarkinta.

L. Fir 15

L. Fir 15:24-33