Littafi Mai Tsarki

L. Fir 15:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda ya taɓa kowane abin da yake ƙarƙashin sirdin zai ƙazantu har maraice, duk kuma wanda ya ɗauki wannan abu, sai ya wanke tufafinsa, ya yi wanka da ruwa, zai ƙazantu har maraice.

L. Fir 15

L. Fir 15:4-12