Littafi Mai Tsarki

L. Fir 14:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

firist ɗin zai umarta a kawo tsuntsaye biyu masu rai, masu tsabta, da itacen al'ul, da jan alharini, da ɗaɗɗoya domin aikin tsarkakewa.

L. Fir 14

L. Fir 14:1-14