Littafi Mai Tsarki

L. Fir 14:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist kuma zai miƙa hadaya ta ƙonawa da hadaya ta gari a bisa bagaden. Da haka zai yi kafara dominsa, shi kuwa zai tsarkaka.

L. Fir 14

L. Fir 14:11-30