Littafi Mai Tsarki

L. Fir 14:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan zai yanka ɗan rago a inda ake yanka hadaya don zunubi da hadaya ta ƙonawa. Tilas ya yi haka domin hadaya ta laifi rabon firist ne kamar hadaya domin zunubi. Hadaya ce mafi tsarki.

L. Fir 14

L. Fir 14:7-20