Littafi Mai Tsarki

L. Fir 13:55 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist kuma zai sāke duban abin da yake da cutar bayan da aka wanke shi, idan ya ga launin cutar bai sāke ba, ko da cutar ba ta yaɗu ba, abin ya zama marar tsarki ne nan, sai a ƙone shi da wuta, ko tabon cutar yana cikin abin ne, ko a waje.

L. Fir 13

L. Fir 13:45-59