Littafi Mai Tsarki

L. Fir 13:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan a ganinsa mikin bai yaɗu ba, baƙin gashi ya tsiro ya kuma yi tsawo a wurin, mikin ya warke ke nan, mutumin ya tsarkaka, firist kuwa zai hurta, cewa, shi mutumin tsarkakakke ne.

L. Fir 13

L. Fir 13:31-46