Littafi Mai Tsarki

L. Fir 13:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta bakwai firist zai dudduba mikin, idan mikin bai bazu ba, zurfinsa kuma bai zarce fatar ba, sai firist ya hurta, cewa, shi mutumin tsarkakakke ne, sai mutumin ya wanke tufafinsa, ya tsarkaka ke nan.

L. Fir 13

L. Fir 13:26-44