Littafi Mai Tsarki

L. Fir 13:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan tabon ya tsaya a wuri ɗaya, bai bazu a fatar jikin ba, ya kuma dushe, to, kumburi ne na ƙunar, firist zai hurta, cewa, shi mutumin tsarkakakke ne, gama tabon ƙuna ne.

L. Fir 13

L. Fir 13:23-29