Littafi Mai Tsarki

L. Fir 13:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan firist ya dudduba tabon, ya ga gashin tabon bai zama fari ba, zurfin tabon kuma bai zarce fatar ba, amma ya dushe, firist zai kulle shi kwana bakwai.

L. Fir 13

L. Fir 13:24-30