Littafi Mai Tsarki

L. Fir 13:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, kuturta ce da ta daɗe a fatar jikinsa. Firist kuwa zai hurta, cewa, mutumin marar tsarki ne, ba za a kulle shi ba, gama ya tabbata marar tsarki ne.

L. Fir 13

L. Fir 13:9-12