Littafi Mai Tsarki

L. Fir 11:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko daga cikin masu tuƙar ko masu rababben kofaton ba za ku ci waɗannan ba. Raƙumi yana tuƙa, amma ba shi da rababben kofato, haram ne a gare ku.

L. Fir 11

L. Fir 11:2-7