Littafi Mai Tsarki

L. Fir 11:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowace dabba wadda ba ta da rababben kofato, ba ta kuma tuƙa, haram ce a gare ku. Duk wanda ya taɓa su zai ƙazantu.

L. Fir 11

L. Fir 11:18-35