Littafi Mai Tsarki

L. Fir 10:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Musa ya nemi bunsurun hadaya don zunubi sai ya tarar an ƙone shi. Ya kuwa yi fushi da Ele'azara da Itamar, 'ya'yan Haruna, maza, waɗanda suka ragu, ya ce,

L. Fir 10

L. Fir 10:9-20