Littafi Mai Tsarki

L. Fir 10:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ƙirjin da aka yi hadayar ta kaɗawa da shi da cinyar da aka miƙa, za ka ci su a kowane tsabtataccen wuri, da kai da 'ya'yanka mata da maza, gama wannan ne rabon da aka ba ku, daga hadayun salama na Isra'ilwa.

L. Fir 10

L. Fir 10:7-20