Littafi Mai Tsarki

L. Fir 10:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Haruna, maza, Nadab da Abihu kuwa kowannensu ya ɗauki faranti ya sa wuta, ya zuba turare a kai, ya miƙa haramtacciyar wuta a gaban Ubangiji, ba irin wadda Ubangiji ya umarta ba.

L. Fir 10

L. Fir 10:1-6