Littafi Mai Tsarki

L. Fir 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan zai yanka ɗan bijimin a gaban Ubangiji. 'Ya'yan Haruna maza, firistoci, za su miƙa jinin a bagaden da yake a ƙofar alfarwa ta sujada za su kuma yayyafa jinin a kewaye da shi.

L. Fir 1

L. Fir 1:4-13