Littafi Mai Tsarki

L. Fir 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan sadakarsa ta hadayar ƙonawa ce daga cikin garken shanu, sai ya ba da namiji marar lahani, zai miƙa shi a ƙofar alfarwa ta sujada domin sadakar ta zama abar karɓa a gaban Ubangiji.

L. Fir 1

L. Fir 1:1-6