Littafi Mai Tsarki

L. Fir 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai tsaga shi biyu a tsaka, amma ba zai raba shi ba. Firist ɗin zai ɗibiya shi a bisa itacen da yake bisa bagaden, ya ƙone shi, gama hadaya ta ƙonawa ce mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji.

L. Fir 1

L. Fir 1:8-17