Littafi Mai Tsarki

L. Fir 1:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist ɗin zai kawo tsuntsun a bagaden, ya murɗe wuyan tsuntsun, sa'an nan ya ƙone kan a bisa bagaden. Za a tsiyaye jini a gefen bagaden.

L. Fir 1

L. Fir 1:9-17