Littafi Mai Tsarki

K. Mag 6:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ɗana, ka taɓa yin alkawari ka ɗaukar wa wani lamuni?

2. Maganganunka sun taɓa kama ka, ko alkawaranka sun taɓa zamar maka tarko?

3. To, ɗana, kana cikin ikon wannan mutum, amma ga yadda za ka yi ka fita, sheƙa zuwa wurinsa, ka roƙe shi ya sake ka.