Littafi Mai Tsarki

K. Mag 30:21-23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai abu uku, i, har huɗu ma waɗanda duniya ba ta jurewa da su, watobara da ya zama sarki,wawa da ya ƙoshi da abinci,mummunar mace da ta sami miji,baiwar da ta gāji uwargijiyarta.

K. Mag 30

K. Mag 30:11-32