Littafi Mai Tsarki

K. Mag 29:26-27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

26. Mutane da yawa sukan nemi farin jini daga wurin mai mulki, amma Ubangiji ne yake yi wa mutum adalci.

27. Mutum marar gaskiya abin ƙyama ne ga adali, adali kuma abin ƙyama ne ga mugun.