Littafi Mai Tsarki

K. Mag 28:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai mulki wanda ba shi da basira yakan zama mai mugun tsanani. Amma wanda yake ƙin rashin aminci, ko ta ƙaƙa zai daɗe yana mulki.

K. Mag 28

K. Mag 28:6-23