Littafi Mai Tsarki

K. Mag 27:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ka manta da abokanka, ko abokan mahaifinka. Idan kana shan wahala kada ka nemi taimako wurin ɗan'uwanka. Maƙwabci na kusa yana iya taimakonka fiye da ɗan'uwan da yake nesa.

K. Mag 27

K. Mag 27:1-15