Littafi Mai Tsarki

K. Mag 26:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wawan da yake maimaita aikin wautarsa yana kama da kare mai yin amai ya koma ya tanɗe.

K. Mag 26

K. Mag 26:4-22