Littafi Mai Tsarki

K. Mag 25:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ko kuma ka yi ƙoƙarin jin ɗumi ta wurin tuɓe tufafinka a ranar da ake sanyi.Raira waƙa ga mai baƙin ciki kamar marmasa gishiri a kan rauni ne.

K. Mag 25

K. Mag 25:14-26