Littafi Mai Tsarki

K. Mag 25:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutumin da yakan faɗi ƙarairayi a kan maƙwabcinsa, shi kamar kakkaifan takobi ne, ko kulki, ko kibiya mai tsini.

K. Mag 25

K. Mag 25:17-24