Littafi Mai Tsarki

K. Mag 25:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Faɗakarwar da mutumin da ya gogu da al'amuran duniya ya yi ga wanda yake da niyya ya kasa kunne, tamaninta ya fi na zoben zinariya, ko kayan ado da aka yi da zinariya tsantsa.

K. Mag 25

K. Mag 25:2-21