Littafi Mai Tsarki

K. Mag 23:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ka bar ruwan inabi ya jarabce ka, ko da yake ja wur yake, har kana iya ganin kanka a cikin ƙoƙon, yana kuwa da kyan gani sa'ad da kake motsa shi.

K. Mag 23

K. Mag 23:23-33