Littafi Mai Tsarki

K. Mag 23:14-18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

14. Lalle ne za ka ceci ransa.

15. Ɗana, idan ka zama mai hikima zan yi murna ƙwarai.

16. Zan yi murna idan na ji kana faɗar magana da hikima.

17. Kada ka yi ƙyashin masu aikata zunubi tsoron Ubangiji kaɗai za ka sa a gaba.

18. Idan haka ta samu za ka yi farin ciki nan gaba.