Littafi Mai Tsarki

K. Mag 20:29-30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

29. Ƙarfin samari abin darajantawa ne, furfurar tsofaffi abar girmamawa ce.

30. Wani lokaci sai mun sha wuya muke sāke hanyoyinmu.