Littafi Mai Tsarki

K. Mag 2:19-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

19. Duk wanda ya ziyarce ta ba ya ƙara komowa. Ba zai ƙara komowa ga hanyar rai ba.

20. Saboda haka dole ka bi hanyar da mutanen kirki suka bi, ka bi gurbin adalai.

21. Mutane adalai, masu kamewa, su ne za su zauna ƙasarmu.