Littafi Mai Tsarki

K. Mag 19:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Yan'uwan matalauci ba su bukatarsa, ba abin mamaki ba ne ya rasa abokai. Kome ƙoƙarin da zai yi ba zai sami ko ɗaya ba.

K. Mag 19

K. Mag 19:4-11