Littafi Mai Tsarki

K. Mag 19:22-24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

22. Abin kunya ne mutum ya zama mai haɗama, matalauci kuma ya fi maƙaryaci.

23. Ka yi tsoron Ubangiji za ka yi tsawon rai, ka kuma sami biyan bukata, ba abin da zai cuce ka.

24. Waɗansu mutane sun cika lalaci, ko abincinsu ba su iya taunawa.