Littafi Mai Tsarki

K. Mag 19:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutum mai hankali yake danne fushinsa. Lokacin da wani ya cuce ka, abin kirki ne, ka yi kamar ba ka kula da shi ba.

K. Mag 19

K. Mag 19:10-21